SASHE NA 1
Hasken Gaske a Duniya
Kalman kuwa tare da Allah yake, Kalman kuwa allah ne (gnj 1 00:00–00:43)
Yoh 1:1, 2
Ta wurinsa ne aka yi dukan abubuwa (gnj 1 00:44–01:00)
Yoh 1:3a
Kalman ne tushen rai da kuma haske ga mutane (gnj 1 01:01–02:11)
Yoh 1:3b, 4
Duhu bai iya ya sha kan hasken ba (gnj 1 02:12–03:59)
Yoh 1:5
Luka ya bayyana wa Tiyofilus yanayi da kuma dalilin da ya sa ya rubuta Linjilarsa (gnj 1 04:13–06:02)
Lu 1:1-4
Jibraꞌilu ya annabta haifuwar Yohanna Mai Baftisma (gnj 1 06:04–13:53)
Lu 1:5-25
Jibraꞌilu ya annabta haifuwar Yesu (gnj 1 13:52–18:26)
Lu 1:26-38
Maryamu ta ziyarci Alisabatu (gnj 1 18:27–21:15)
Lu 1:39-45
Maryamu ta ɗaukaka Jehobah (gnj 1 21:14–24:00)
Lu 1:46-56
An haifi Yohanna kuma an ba shi suna (gnj 1 24:01–27:17)
Lu 1:57-66
Annabcin Zakariya (gnj 1 27:15–30:56)
Lu 1:67-80
Ruhu Mai Tsarki ya sa Maryamu ta yi ciki, abin da Yusuf ya yi (gnj 1 30:58–35:29)
Mt 1:18-25
Yusuf da Maryamu sun je Baiꞌtalami, An haifi Yesu (gnj 1 35:30–39:53)
Lu 2:1-7
Malaꞌiku sun bayyana wa makiyaya a fili (gnj 1 39:54–41:40)
Lu 2:8-14
Makiyaya sun je wurin ba wa dabbobi abinci (gnj 1 41:41–43:53)
Lu 2:15-20
An miƙa Yesu ga Jehobah a haikali (gnj 1 43:56–45:02)
Lu 2:21-24
Simeyon ya yi farin cikin ganin Almasihu (gnj 1 45:04–48:50)
Lu 2:25-35
Hannatu ta yi magana game da yaron (gnj 1 48:52–50:21)
Lu 2:36-38
Masu ilimin taurari sun kai ziyara, ƙullin Hirudus na kashe yaron (gnj 1 50:25–55:52)
Mt 2:1-12
Yusuf ya ɗauki yaron da Maryamu suka gudu zuwa Masar (gnj 1 55:53–57:34)
Mt 2:13-15
Hirudus ya kakkashe yara maza a Baiꞌtalami da kuma yankunansa (gnj 1 57:35–59:32)
Mt 2:16-18
Iyalin Yesu sun zauna a Nazaret (gnj 1 59:34–1:03:55)
Mt 2:19-23; Lu 2:39, 40
Yesu da yake shekara goma sha biyu a haikali (gnj 1 1:04:00–1:09:40)
Lu 2:41-50
Yesu ya koma Nazaret tare da iyayensa (gnj 1 1:09:41–1:10:27)
Lu 2:51, 52
Haske na gaske yana zuwa cikin duniya. (gnj 1 1:10:28–1:10:55)
Yoh 1:9