Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2023

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2023

Watan da kowane talifi ya fito

HASUMIYAR TSARO TA NAZARI

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Bayan haifuwar Yesu, me ya sa Yusufu da Maryamu suka ci gaba da zama a Baiꞌtalami maimakon su koma Nazaret? Yuni

  • Me ya sa mutumin da aka kira “Aboki” ya ce zai “ɓata” gādonsa idan ya auri Rut? (Ruth 4:​1, 6), Maris

  • Saꞌad da Israꞌilawa suke daji, suna da wani abinci ban da manna da kajin-daji? Oktoba

  • Wane ƙarin haske ne muka samu game da sunan Jehobah da kuma yadda yake sarauta? Agusta

KA SANI?

  • Bulo da aka tono a Babila ta dā da kuma yadda aka yi su sun nuna cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa gaskiya ne, Yuli

RAYUWA DA KUMA HALAYEN KIRISTA

  • Ka Kasance da Irin Raꞌayin Jehobah Game da Giya, Disamba

  • Me Za Ki Yi Idan Maigidanki Yana Kallon Batsa? Agusta

  • ꞌYanꞌuwa Sun Nuna Musu Ƙauna Ta Gaskiya, Fabrairu

SHAIDUN JEHOBAH

  • 1923—Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba

  • Hulda Ta Samu Abin da Take So, Nuwamba

  • Tausaya wa Kowa, Disamba

SHAWARA A KAN YIN BINCIKE

  • Abubuwan Yin Bincike a Watchtower LABURARE NA INTANE, Mayu

  • Ayyuka don Yara (jw.org), Satumba

  • Ka Amfana Daga Bayanan da Aka Yi a Kan Nassosi da Ke Littafin Bincike Don Shaidun Jehobah, Afrilu

  • Ka Haddace “Waƙoƙin Godiya ga Allah” (jw.org), Nuwamba

  • Ƙara Koya Game da Halayen Jehobah (Littafin Bincike don Shaidun Jehobah), Agusta

  • Ka Soma da Abubuwan da Suka Fi Muhimmanci, Yuli

  • Ƙarin Talifofi da Ke Hasumiyar Tsaro (JW Library®), Yuni

  • Yadda Za Ka Nemi Talifofin da Ake Nunawa a Shafin Farko na Dandalinmu (jw.org), Fabrairu

  • Yadda Za Ka San Ƙarin Haske da Aka Yi a Kan Koyarwarmu (Littafin Bincike don Shaidun Jehobah), Oktoba

  • Yadda Za Mu Yi Amfani da Sashen “Duba Sabon Abu” da Kyau (JW Library® da jw.org), Maris

  • Labaran ꞌYanꞌuwanmu Maza da Mata, Janairu

TALIFOFIN NAZARI

  • Abin da Kake Sa Zuciya a Kai Zai Tabbata, Disamba

  • Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Koya Mana Game da Mawallafinsa, Fabrairu

  • Bangaskiya da Ayyukanmu Za Su Sa Mu Zama Masu Adalci, Disamba

  • Bari Ƙaunarka Ta Ci Gaba da Ƙaruwa, Yuli

  • Darussan da Wasiƙu Biyu da Bitrus Ya Rubuta Suka Koya Mana, Satumba

  • Dattawa, Ku Yi Koyi da Gideyon, Yuni

  • “Ɗanꞌuwanki Zai Tashi”! Afrilu

  • Jehobah Yana Mana Albarka don Muna Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, Janairu

  • Jehobah Yana Taimaka Maka don Ka Yi Nasara, Janairu

  • Jehobah Zai Amsa Adduꞌoꞌina Kuwa? Nuwamba

  • Jehobah Zai Taimaka Maka Idan Ka Fuskanci Matsaloli Ba Zato, Afrilu

  • Ka Amfana Sosai Daga Karatun Littafi Mai Tsarki, Fabrairu

  • Ka Ci Gaba da Yin Tafiya a “Hanyar Tsarki,” Mayu

  • Ka Ci Gaba da Zama Mai Haƙuri, Agusta

  • Ka Daɗa Koya Game da Jehobah ta Abubuwan da Ya Halitta, Maris

  • Ka Daraja Kyautar Rai, Fabrairu

  • Ka Dogara ga Jehobah Kamar Samson, Satumba

  • Ka Kasance da Tabbaci Cewa Jehobah Zai Taimaka Maka In Kana Cikin Wahala, Nuwamba

  • Ka Kasance da Tabbaci Cewa Maganar Allah ‘Gaskiya Ce,’ Janairu

  • Ka Ƙara Fahimtar Kalmar Allah, Oktoba

  • Ka Koyi Darussa Daga Annabcin Littafi Mai Tsarki, Agusta

  • Kana “Son Yin Biyayya”? Oktoba

  • Kar Ka Yi Wasa da Gatan Bauta wa Jehobah a Haikalinsa na Alama, Oktoba

  • Ka Yi Koyi da Daniyel, Agusta

  • Ku Ci Gaba da Barin Tsoron Allah Ya Amfane Ku, Yuni

  • Ku Ɗauki Abin da Ya Zama Dole Ku Ɗauka, Saꞌan nan Ku Yar da Sauran, Agusta

  • Ku Koyar da Yaranku ta Wajen Halittu, Maris

  • Ku Sa “Harshen Wuta . . . na Ubangiji” Ya Ci Gaba da Ci, Mayu

  • “Ku Tsaya Daram, Ku Kafu,” Yuli

  • “Ku Yarda Allah Ya Canja Ku Ya Sabunta Tunaninku da Hankalinku,” Janairu

  • “Ku Yi Hankali, . . . Ku Yi Zaman Tsaro” Fabrairu

  • Ku Zama Masu Sanin Yakamata Kamar Jehobah, Yuli

  • Ku Zauna da Shiri don Ranar Jehobah, Yuni

  • ‘Ƙaunar Almasihu Tana Bi da Mu,’ Janairu

  • Mai Sauƙin Kai Jarumi Ne, Satumba

  • Matasa, Wane Irin Rayuwa Ne Za Ku Yi? Satumba

  • Mene ne Za Mu Iya Koya Daga Muꞌujizan Yesu? Afrilu

  • Me Ya Sa Ya Kamata Ka Yi Baftisma? Maris

  • Me Ya Sa Ya Kamata Mu Ji Tsoron Jehobah? Yuni

  • Me Za Mu Yi don Mu Ci-gaba da Ƙaunar Juna Sosai? Nuwamba

  • Mu Dinga Ƙarfafa Juna a Taron Ikilisiya, Afrilu

  • Yadda Jehobah Yake Amsa Adduꞌoꞌinmu, Mayu

  • Yadda Jehobah Ya Tabbatar Mana Cewa Zai Kawo Aljanna, Nuwamba

  • Yadda Za Ka Shirya Kanka don Yin Baftisma, Maris

  • Yadda Za Ka Yi Shiri don Ƙunci Mai Girma Yuli

  • Yadda Za Mu Inganta Adduꞌoꞌinmu, Mayu

  • ꞌYan Mata, Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta, Disamba

  • Samari, Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta, Disamba

  • “Ta Haka Kowa Zai Sani Ku Almajiraina Ne,” Maris

  • Ta Yaya Za Mu Daɗa Gaskata da Alkawarin Sabuwar Duniya? Afrilu

  • Za Ka Iya Ci Gaba da Yin Ƙoƙari Kamar Bitrus, Satumba

  • Za Ka Iya Cim ma Maƙasudan da Ka Kafa a Bautarka ga Jehobah, Mayu

  • “Zai Ƙarfafa Ka” Oktoba

TARIHI

  • Albarkun da Muka Samu da Kuma Darussan da Muka Koya a Hidimarmu ga Jehobah (R. Kesk), Yuni

  • Jehobah Ya Kiyaye Ni don Na Dogara Gare Shi (I. Itajobi), Nuwamba

  • Na Ga Yadda Masu Bangaskiya Suka Yi Nasara (R. Landis), Fabrairu

  • Nuna Cewa Mun Damu da Mutane Yana Kawo Albarka (R. Reid), Yuli

HASUMIYAR TSARO TA WAꞌAZI

  • Lafiyar Ƙwaƙwalwa—Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Taimaka? Na 1