Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Tours Resumed: In many countries, we resumed tours of our branch offices on June 1, 2023. For details, contact the branch you would like to tour. Please do not visit if you test positive for COVID-19, display cold or flu-like symptoms, or have recently been exposed to someone who tested positive for COVID-19.

Angola

Rua de Talatona N°1 (Próximo da Angola Telecom)

LUANDA SUL

ANGOLA

+244 222-460-192

+244 222-460-211

Zagawa

Litinin zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki minti 45

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Chokwe, Kikongo, Kimbundu, Ngangela, Nyaneka da kuma Umbundu. A kowace shekara muna tura mujallu kusan miliyan ɗaya zuwa ikilisiyoyi fiye da 1,000.

Sauko da littafin zagawa.