Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Dalilan Kasancewa da Bangaskiya—Ka’idodin Allah Sun Fi Ka’idodina

Dalilan Kasancewa da Bangaskiya—Ka’idodin Allah Sun Fi Ka’idodina

Hugo da Clara sun yi tunani a kan yadda bin kaꞌidodin Jehobah saꞌad da suke makaranta ya taimaka musu su shawo kan matsi daga tsararsu, kuma su guji mummunar sakamako da rashin bin kaꞌidodin Jehobah yake jawowa.