Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwar Littafin Farawa

Gabatarwar Littafin Farawa

Ka ga yadda littafin Farawa ya ba da bayani na gaskiya game da yadda aka soma halittar duniya da yadda ya nuna jigon Littafi Mai Tsarki, da kuma yadda za a kawo karshen wahala.