Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwar Littafin 1 Sama’ila

Gabatarwar Littafin 1 Sama’ila

Ka ga yadda littafin Sama’ila na Ɗaya ya ambata abubuwan da suka faru a lokacin da Jehobah ya daina amfani da alƙalai wajen taimaka wa mutanensa Isra’ilawa, maimakon haka ya bar sarakuna su mallake su.