Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Yi Zabin da Zai Faranta Ran Jehobah

Ku Yi Zabin da Zai Faranta Ran Jehobah

Ka Saukar:

  1. 1. Ina yawan tunani, a kan rayuwa a nan gaba

    Da abin da zai faru da kuma shawarar da zan bi.

    Amma ni dai ko da mene ne ya faru,

    Ni kam Jehobah ne kadai, Allahna.

    (AMSHI)

    A cikin abubuwan, da nake da su fa,

    Wanda na fi so, da ya fi kyau sosai,

    Shi ne faranta ran Jehobah a duk zabina.

    Ya biya bukatuna; zan rika godiya.

    Ina hamdala; don yana kāre ni.

    Ina bin ka’idodinsa a duk rayuwata.

  2. 2. Ina yawan fuskantar jarabawar yin zunubi fa.

    Zunubin da zai sa Jehobah ya rika bakin ciki.

    Amma don na ba Jehobah rayuwata

    Bangaskiyata tana karfi sosai.

    (AMSHI)

    A cikin abubuwan, da nake da su fa,

    Wanda na fi so, da ya fi kyau sosai,

    Shi ne faranta ran Jehobah a duk zabina.

    Ya biya bukatuna; zan rika godiya.

    Ina hamdala; don yana kāre ni.

    Ina bin ka’idodinsa a duk rayuwata.

    3. Zabin da nake yi za su dawwama

    In ina bin dukan, umurnin Jehobah.

    Bin dukan dokokin Jehobah Allah,

    Shi ke sa mu murna sosai a rayuwa.

    (AMSHI)

    A cikin abubuwan, da nake da su fa,

    Wanda na fi so, da ya fi kyau sosai,

    Shi ne faranta ran Jehobah a duk zabina.

    Ya biya bukatuna; zan rika godiya.

    Ina hamdala; don yana kāre ni.

    Ina bin ka’idodinsa a duk rayuwata.

    Ina bin ka’idodinsa a duk rayuwata.