Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Abokan Kwarai

Abokan Kwarai

Ka Saukar:

  1. 1. A duniyar nan in ba abokai, rayuwa ba sauki.

    Jehobah ya san dukanmu, na son abokan kirki.

    Amma a ina, za mu iya samun abokan kirki?

    Kar, mu manta sai masu, ibada.

    (AMSHI)

    Su ne

    Abokan kirki,

    Masu son Allah,

    Za su kaunace ka koyaushe,

    Su yaba maka,

    Su ba ka gargadi,

    Muna karfafa juna sosai

    Domin mu sami rai na har abada.

    Aminai ke nan.

  2. 2. Abokanmu, na kaunarmu. Haka Allah ya ce.

    In akwai matsala, ka yi hakuri. Yi addu’a; ka manta.

    Yara da manya, dukanmu na son, mu yi abokanan kirki,

    Har sai duk mun sadu, a Aljanna.

    (AMSHI)

    Su ne

    Abokan kirki,

    Masu son Allah,

    Za su kaunace ka koyaushe,

    Su yaba maka,

    Su ba ka gargadi,

    Muna karfafa juna sosai

    Domin mu sami rai na har abada.

    Aminai ke nan.

    (KAFIN AMSHI)

    Dogara ga,

    Abokai masu bauta wa Jehobah,

    Da suke shirye su taimaka maka a kullum

    Aminai ke nan.

    (AMSHI)

    Su ne

    Abokan kirki,

    Masu son Allah,

    Za su kaunace ka koyaushe,

    Su yaba maka,

    Su ba ka gargadi,

    Muna karfafa juna sosai

    Domin mu sami rai na har abada.

    Aminai ke nan.

    (AMSHI)

    Su ne

    Abokan kirki,

    Masu son Allah,

    Za su kaunace ka koyaushe,

    Su yaba maka,

    Su ba ka gargadi,

    Muna karfafa juna sosai

    Domin mu sami rai na har abada.

    Aminai ke nan.

    Aminanmu.

    Oh, aminanmu.