Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi Tsere

Mu Yi Tsere

Ka Saukar:

  1. 1. Kada ka

    Juya bayanka.

    Kalli gaba kawai

    Don ka ci gasar.

    Ka mai da hankali

    Ga ibadarka.

    Kar ka yarda duniya

    Ta sa ka juya.

    (AMSHI)

    Sai mu

    Yi tsere; yi tsere.

    Don mu sami rai.

    Mu yi tsere; mu yi tsere.

    Domin mu sami rai.

    Mu yi tsere; yi tsere.

    Ka ci gaba da tseren.

    Ci gaba da tseren.

    Mu yi tsere.

    Mu yi tsere.

  2. 2. Za mu shiga

    Aljanna a duniya.

    Allah zai cika duk

    Alkawuransa.

    (AMSHI)

    Sai mu

    Yi tsere; yi tsere

    Don mu sami rai.

    Mu yi tsere; mu yi tsere.

    Domin mu sami rai.

    Mu yi tsere; yi tsere.

    Ka ci gaba da tseren.

    Ci gaba da tseren.

    Mu yi tsere.

    Mu yi tsere.

    Don mu sami rai.

  3. 3. Duniya tana so ka ja baya

    Kuma ka yi hasara.

    Amma kada ka gaji.

    Sai mu

    Yi tsere; yi tsere

    Yi tsere; yi tsere

    (AMSHI)

    Sai mu

    Yi tsere; yi tsere

    Don mu sami rai.

    Mu yi tsere; mu yi tsere.

    Domin mu sami rai.

    Mu yi tsere; yi tsere.

    Ka ci gaba da tseren.

    Ci gaba da tseren.

    Mu yi tsere.

    Mu yi tsere.

    Don mu sami rai.

    Don mu sami rai.

    Dole ne ka yi tsere.

    Ci gaba da tsere.

    Yi tsere.

    Mu yi tsere.

    Yi tsere.

    Don mu sami rai!