Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Rika Gafartawa

Ku Rika Gafartawa

Ka Saukar:

  1. 1. Idan wani ya bata ranka.

    Zai maka wuya ka gafarta.

    Za ka rika bakin ciki.

    Yana da kyau in yafe mata,

    Amma ita ce ta min kuskure.

    Yana min wuya in gafarta.

    (KAFIN AMSHI)

    Ya dace in yi addu’a yanzu.

    Jehobah na ganin bakin cikina.

    Kuma shi ne yake sa

    (AMSHI)

    In mance batun.

    Shi ya sa nake addu’a.

    Cewa, “Jehobah ban karfi;

    Karfin gafartawa.”

    Za ya taimaka mini

    In yi koyi da, gafartawarsa.

    Cewa, “Jehobah, ban karfi;

    Karfin gafartawa.”

    Gafartawa.

  2. 2. Ina so in gafarta mata,

    Amma ba sauki ko kadan.

    Ba na iya mance da batun.

    Na san riko a zuci ba kyau.

    Gafartawa na nufin in mance.

    Amma yin hakan ba sauki.

    (KAFIN AMSHI)

    Ya dace in yi addu’a yanzu.

    Jehobah na ganin bakin cikina.

    Kuma shi ne yake sa

    (AMSHI)

    In mance batun.

    Shi ya sa nake addu’a.

    Cewa, “Jehobah, ban karfi;

    Karfin gafartawa.”

    Za ya taimaka mini

    In yi koyi da, gafartawarsa.

    Cewa, “Jehobah, ban karfi;

    Karfin gafartawa.”

    Gafartawa.

    Gafartawa.

    Gafartawa.

    Gafartawa.