Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ba Za Mu Daina Bauta wa Jehobah Ba

Ba Za Mu Daina Bauta wa Jehobah Ba

Ka Saukar:

  1. 1. Da farko da na ji wa’azi

    Game da Allah da kuma Mulkinsa,

    Gaskiyar ta ratsa min zuciya.

    Amma duniya tana so in daina.

    (KAFIN AMSHI)

    Ba zan daina ba.

    Zan bauta maka Allah.

    (AMSHI)

    Zan ci gaba da nuna bangaskiya.

    Ba zan daina yin hakan ba.

    Zan rika bin umurnin Kalmarsa.

    Zan rika addu’a kullum.

    Za ni ci gaba da amincina.

  2. 2. Mu ne za mu yanke shawara:

    Ta irin rayuwar da muke so.

    Duniya tana rudin mutane

    Cewa kar su damu, su ji dadin su.

    (KAFIN AMSHI)

    Amma mu mun san,

    Aljanna za ta zo.

    (AMSHI)

    Mu ci gaba da nuna bangaskiya.

    Ba za mu daina bauta ba.

    Mu rika bin umurnin Kalmarsa.

    Mu rika addu’a kullum.

    Sai mu ci gaba da amincinmu.

    (AMSHI)

    Mu ci gaba da nuna bangaskiya.

    Ba za mu daina bauta ba.

    Mu rika bin umurnin Kalmarsa.

    Mu rika addu’a kullum.

    Sai mu ci gaba da amincinmu.

    Amincinmu

    Amincinmu.