Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Kulla Zumunci

Mu Kulla Zumunci

Ka Saukar:

  • (GABATARWA)

    Kar mu rika boye kanmu!

    Dukanmu muna tare!

  1. 1. Mu ꞌyanꞌuwan juna ne,

    Kuma imaninmu daya ne.

    Muna koyar da gaskꞌya,

    Shi ya sa muke kaunar junanmu.

    (KAFIN AMSHI)

    Ko me zai faru,

    ꞌYanꞌuwa na nan

    Da za su taimaka mana.

    (AMSHI)

    Mu kulla zumunci, mu zauna lami lau.

    Mu kulla zumunci, mu kaunaci juna.

    Mu kulla zumunci, mu rika jimrewa.

    Mu zama da hadin kai ꞌyanꞌuwa. Nufin Allah ke nan.

  2. 2. Mun bambanta da juna.

    Amma muna kaunar junanmu.

    Muna karfafa juna.

    Muna da hadin kai da tausayi.

    (KAFIN AMSHI)

    Koꞌina mun je

    ꞌYanꞌuwa na nan.

    Da hadin kai da zumunci.

    (AMSHI)

    Mu kulla zumunci, mu zauna lami lau.

    Mu kulla zumunci, mu kaunaci juna.

    Mu kulla zumunci, mu rika jimrewa.

    Mu zama da hadin kai ꞌyanꞌuwa. Nufin Allah ke nan.

    Mu rika kula da junanmu.

    (AMSHI)

    Mu kulla zumunci, mu zauna lami lau.

    Mu kulla zumunci, mu kaunaci juna.

    Mu kulla zumunci, mu rika jimrewa.

    Mu zama da hadin kai ꞌyanꞌuwa. Nufin Allah ke nan.

    Nufin Allah ke nan.

    Nufin Allah ke nan.