Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

SASHE NA 3

“Hikima A Zuciya”

“Hikima A Zuciya”

Hikima ta gaskiya, tana ɗaya daga cikin dukiya masu tamani da za ka nema. Jehovah ne kaɗai tushenta. A wannan sashen za mu bincika hikimar Jehovah marar iyaka, game da wanda mutum mai aminci Ayuba ya ce: “Yana da hikima a zuciya.”—Ayuba 9:4.

A WANNAN SASHEN

BABI NA 17

“Ya Zurfin . . . Hikimar Allah!”

Me ya sa hikimar Allah ta fi saninsa da fahimi da basira?

BABI NA 18

Hikima Cikin “Maganar Allah”

Me ya sa Allah ya yi amfani da ’yan Adam don ya rubuta Littafi Mai Tsarki maimakon ya yi amfani da mala’iku ko kuma ya rubuta da kansa?

BABI NA 19

“Hikima ta Allah Cikin Asiri

Wane asiri ne Allah ya boye a dā amma ya bayyana yanzu?

BABI NA 20

“Da Hikima a Zuciya”—Amma Kuma Mai Tawali’u

Ta yaya Sarki Madaukaki ya zama mai tawali’u?

BABI NA 21

Yesu Ya Bayyana ‘Hikima Daga Allah’

Ta yaya koyarwar Yesu ya sa sojoji da aka tura su kama Yesu su koma hannu wofi?

BABI NA 22

Hikima Mai-Fitowa Daga Bisa” Tana Aiki Kuwa a Rayuwarka?

Littafi Mai Tsarki ya kwatanta abubuwa hudu da za su taimaka maka ka sami hikima ta allah.