Darasi na 1: Ka Yi Biyayya ga Iyayenka
Me ya sa ya kamata mu yi biyayya ga iyayenmu? Dubi yadda Kaleb ya koyi muhimmancinsa.
Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So
KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI
Ayyuka don Yara
Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.