Koma ka ga abin da ke ciki

Alamar Shafi da Za a Adana!

Alamar Shafi da Za a Adana!

Ka yanke wadannan alamun da ke koyar da darasi.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Ka Yi Addu’a Kowane Lokaci

Wannan bidiyon da ake iya sauko da shi yana koya wa yara lokaci da kuma inda za su iya yin addu’a ga Jehobah.

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Sata Bai da Kyau

Yaya Allah yake ɗaukan sata? Karanta Fitowa 20:15. Ka kalli bidiyon kuma ka ƙara koya daga Kaleb.

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Zo Mu Je Wa’azi

Safiya ta shirya fita wa’azi kuwa? Ka kalli bidiyon, kuma kai ma za ka iya yin shiri tare da ita.

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Don Allah da Kuma Na Gode

Kaleb ya fahimci cewa fadin wadannan kalaman suna da muhimmanci.

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Yin Kyauta Zai Sa Ka Yi Murna

Akwai hanyoyi da yawa da za ka iya taimaka wa wasu. Za ka iya tuna wasu hanyoyi?

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Ka Kasance da Tsabta

Jehobah ya tsara abubuwa bisa ka’ida. Ka koyi yadda kai ma za ka kasance da tsari da kuma tsabta!