Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

WAƘA TA 50

Alkawarin Bauta wa Jehobah

Alkawarin Bauta wa Jehobah

(Matta 22:37)

  1. 1. Na ba Allah zucina

    Don ta so dokokinsa.

    Na ba Allah muryata

    Don ta rera mai yabo.

  2. 2. Ya Jehobah Allahna,

    Na ba ka rayuwata

    Da kuma wadatata,

    Don in bi umurninka.

  3. 3. Allah ka taimaka min

    Domin in yi nufinka.

    Bari duk ayyukana

    Su faranta maka rai.

(Ka kuma duba Zab. 40:8; Yoh. 8:29; 2 Kor. 10:5.)