WAƘA TA 77
Haske a Duniya Mai Duhu
(2 Korintiyawa 4:6)
-
1. A cikin wannan duniyar,
Haske ya haskaka.
Kamar da wayewar gari
Haske ya kasance.
(AMSHI)
Haske cikin duhu
Shi ne bisharar Mulki
Da muke yi a yau.
Kamar hasken rana
Ta sa mu ga albarka
A ko’ina.
-
2. Mu ta da masu yin barci
Don babu lokaci.
Muna so mu koyar da su
Don su sami ceto.
(AMSHI)
Haske cikin duhu
Shi ne bisharar Mulki
Da muke yi a yau.
Kamar hasken rana
Ta sa mu ga albarka
A ko’ina.
(Ka kuma duba Yoh. 3:19; 8:12; Rom. 13:11, 12; 1 Bit. 2:9.)