Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Jumma’a

Jumma’a

“Ka ƙarfafa! Ka yi ƙarfin zuciya ƙwarai!”​—YOSHUWA 1:7

DA SAFE

  • 8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 8:30 Waƙa ta 110 da Addu’a

  • 8:40 JAWABIN MAI KUJERA: Jehobah Shi ne Mai Ba da Ƙarfin Zuciya ta Ƙwarai (Zabura 28:7; 31:24; 112:​7, 8; 2 Timoti 1:7)

  • 9:10 JERIN JAWABAI: Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya

    • Sa’ad da Suke Wa’azi (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 14:6)

    • Idan Suna So Su Kasance da Tsarki (1 Korintiyawa 16:​13, 14)

    • Don Su Nisanta Kansu Daga Siyasa ko Yaƙi (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 13:​16, 17)

  • 10:05 Waƙa ta 126 da Sanarwa

  • 10:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: “Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Hali Ka Yi Aikin”! (1 Tarihi 28:​1-20; 1 Sama’ila 16:​1-23; 17:​1-51)

  • 10:45 Babu Makamin ‘da Aka Ƙera don A Yaƙe Ki da Zai Yi Nasara’ (Ishaya 54:17; Zabura 118:​5-7)

  • 11:15 Waƙa ta 61 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 12:25 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 12:35 Waƙa ta 69

  • 12:40 JERIN JAWABAI: Abubuwan da Za Su Daɗa Sa Mu Zama Masu Ƙarfin Zuciya ko Marasa Ƙarfin Zuciya

    • Bege Ne ko Kuma Fid da Rai? (Zabura 27:​13, 14)

    • Yin Godiya Ne ko kuma Yin Gunaguni? (Zabura 27:​1-3)

    • Yin Wa’azi Ne ko Kuma Nishaɗi Marar Kyau? (Zabura 27:4)

    • Abokan Kirki Ne ko Kuma Abokan Banza? (Zabura 27:5; Karin Magana 13:20)

    • Nazarin Kalmar Allah Ne ko Kuma Ilimin Duniya? (Zabura 27:11)

    • Bangaskiya Ne ko Kuma Shakka? (Zabura 27:​7-10)

  • 2:10 Waƙa ta 55 da Sanarwa

  • 2:20 JERIN JAWABAI: Sun Yi Sadaukarwa, Sun Sami Albarka

    • Hananiya, da Mishayel, da Azariya (Daniyel 1:​11-13; 3:​27-29)

    • Biriskila da Akila (Romawa 16:​3, 4)

    • Istifanus (Ayyukan Manzanni 6:​11, 12)

  • 2:55 ‘Ku Kasance da Ƙarfin Zuciya, Na Yi Nasara a kan Duniya’ (Yohanna 16:33; 1 Bitrus 2:​21, 22)

  • 3:15 Ku Zama Sojojin Kristi Masu Ƙarfin Zuciya (2 Korintiyawa 10:​4, 5; Afisawa 6:​12-18; 2 Timoti 2:​3, 4)

  • 3:50 Waƙa ta 22 da Addu’ar Rufewa