Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Jumma’a

Jumma’a

‘ALLAH YANA KOYA MUKU KU ƘAUNACI JUNA’​—1 TASALONIKAWA 4:9

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 105 da Addu’a

  • 9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Me Ya Sa ‘Ƙauna Ba Za Ta Ƙare’ Ba? (Romawa 8:​38, 39; 1 Korintiyawa 13:​1-3, 8, 13)

  • 10:15 JERIN JAWABAI: Kada Ku Dogara ga Abubuwan da Ba Za Su Dawwama Ba

    • Kuɗi (Matiyu 6:24)

    • Matsayi da Suna (Mai-Wa’azi 2:16; Romawa 12:16)

    • Ilimin Duniya (Romawa 12:​1, 2)

    • Ƙarfi da Kyan Siffa (Karin Magana 31:30; 1 Bitrus 3:​3, 4)

  • 11:05 Waƙa ta 40 da Sanarwa

  • 11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Jehobah Ya Ci-gaba da Nuna Masa Ƙauna (Farawa 37:​1-36; 39:1–47:12)

  • 11:45 Jehobah Yana Ƙaunar Waɗanda Suke Ƙaunar Ɗansa (Matiyu 25:40; Yohanna 14:21; 16:27)

  • 12:15 Waƙa ta 20 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:25 Sauti da Bidiyo

  • 1:35 Waƙa ta 107

  • 1:40 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa Ko Da . . .

    • Kun Yi Girma a Iyalin da Ba A Nuna Ƙauna (Zabura 27:10)

    • Kuna Aiki a Wurin da Ba Kwa Samun Kwanciyar Hankali (1 Bitrus 2:​18-20)

    • Kuna Fuskantar Mummunan Tasiri a Makaranta (1 Timoti 4:12)

    • Kuna Fama da Rashin Lafiyar da Ya Ƙi Warkewa (2 Korintiyawa 12:​9, 10)

    • Kuna Fama da Talauci (Filibiyawa 4:​12, 13)

    • Danginku Suna Tsananta Muku (Matiyu 5:44)

  • 2:50 Waƙa ta 141 da Sanarwa

  • 3:00 JERIN JAWABAI: Halittun Jehobah Suna Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu

    • Samaniya (Zabura 8:​3, 4; 33:6)

    • Duniya (Zabura 37:29; 115:16)

    • Itatuwa da Ciyayi da Furanni (Farawa 1:​11, 29; 2:​9, 15; Ayyukan Manzanni 14:​16, 17)

    • Dabbobi (Farawa 1:27; Matiyu 6:26)

    • Tsarin Jikin Ɗan Adam (Zabura 139:14; Mai-Wa’azi 3:11)

  • 3:55 Jehobah Yana Yi wa “Duk Wanda Yake Ƙauna” Horo (Ibraniyawa 12:​5-11; Zabura 19:​7, 8, 11)

  • 4:15 Ku Saka Ƙauna Kamar Riga (Kolosiyawa 3:​12-14)

  • 4:50 Waƙa ta 130 da Addu’ar Rufewa