Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Asabar

Asabar

“KU YI ZAMAN ƘAUNA”​—AFISAWA 5:2

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 85 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa ga ’Yan’uwanmu Masu Bi

    • Waɗanda Suke Mana Ja-goranci (1 Tasalonikawa 5:​12, 13)

    • Gwamraye da Marayu (Yaƙub 1:27)

    • Waɗanda Suka Tsufa (Littafin Firistoci 19:32)

    • Waɗanda Suke Hidima ta Cikakken Lokaci (1 Tasalonikawa 1:3)

    • Waɗanda Suka Ƙaura (Littafin Firistoci 19:34; Romawa 15:7)

  • 10:50 Waƙa ta 58 da Sanarwa

  • 11:00 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa a Hidimarku

    • Ku Nuna Cewa Kuna Ƙaunar Allah (1 Yohanna 5:3)

    • ‘Ku Ƙaunaci Maƙwabtanku Kamar Yadda Kuke Ƙaunar Kanku’ (Matiyu 22:39)

    • Ku So Kalmar Allah (Zabura 119:97; Matiyu 13:52)

  • 11:45 JAWABIN BAFTISMA: Ku Koyi Yadda Za Ku Nuna Ƙauna Daga Wurin Yesu (Matiyu 11:​28- 30)

  • 12:15 Waƙa ta 52 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 84

  • 1:50 JERIN JAWABAI: Yadda ’Yan’uwanmu Suke Nuna Ƙauna A . . .

    • Afirka (Farawa 16:13)

    • Asiya (Ayyukan Manzanni 2:44)

    • Turai (Yohanna 4:35)

    • Arewacin Amirka (1 Korintiyawa 9:22)

    • Yankunan Teku (Zabura 35:18)

    • Kudancin Amirka (Ayyukan Manzanni 1:8)

  • 2:55 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa a Iyalinku

    • Ka Ƙaunaci Matarka (Afisawa 5:​28, 29)

    • Ki Ƙaunaci Mijinki (Afisawa 5:33; 1 Bitrus 3:​1-6)

    • Ku Ƙaunaci Yaranku (Titus 2:4)

  • 3:35 Waƙa ta 35 da Sanarwa

  • 3:45 FIM: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Ƙaunaci Jehobah Kuma Mu Ƙi Mugunta​—Kashi na 1 (2 Tarihi 33:​10-24; 34:​1, 2)

  • 4:15 Ku Koya Wa Yaranku Yadda Za Su Nuna Ƙauna (2 Timoti 3:​14, 15)

  • 4:50 Waƙa ta 134 da Addu’ar Rufewa