Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Bidiyoyi da Sauti da Kuma Talifofi da Ke Sashe na 2

Bidiyoyi da Sauti da Kuma Talifofi da Ke Sashe na 2

 13 Yadda Addinan Ƙarya Suke Ɓata Sunan Allah

KA BINCIKA

 14 Me Za Ka Yi don Allah Ya Amince da Bautarka?

Sanin Gaskiya Ya Sa Na Samu ꞌYanci (5:16)

KA BINCIKA

“Littafi Mai Tsarki Yana Gyara Rayuwar Mutane” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Oktoba, 2011)

Jehobah Ya Kula Da Ni (3:07)

 15 Wane ne Yesu?

Shin Yesu Shi Ne Allah? (3:22)

Yesu Ya Cika Annabci (3:03)

KA BINCIKA

 16 Mene ne Yesu Ya Yi Saꞌad da Yake Duniya?

An Warƙar da Wata Mata (5:10)

KA BINCIKA

“Mulkin Allah​—Me Ya Sa Yake da Muhimmanci ga Yesu?” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Nuwamba, 2014)

“Na Damu da Kaina Ne Kawai a Dā” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Nuwamba, 2014)

“Muhimman Aukuwa a Rayuwar Yesu a Duniya” (Ƙasidar nan Taimako don Nazarin Kalmar Allah)

 17 Waɗanne Irin Halaye Ne Yesu Yake da Su?

KA BINCIKA

“Mata Suna da Mutunci A Gaban Allah” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Oktoba, 2012)

 18 Yadda Za Ka San Kiristoci na Gaske

Na Gaji da Batun Addini (5:20)

Ya Ce Gwamma A Kashe Shi (2:55)

KA BINCIKA

Su Wane ne Shaidun Jehobah? (1:13)

“Mene Ne Alamun Kiristoci na Gaskiya?” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Yuli, 2012)

 19 Shaidun Jehobah Kiristoci Ne na Gaske?

Sunan da Yake Bambanta Mu (2:40)

KA BINCIKA

Bayin Allah Suna Ɗaukaka Sunansa (7:08)

 20 Yadda Aka Tsara Ikilisiya

Dattawa Ne Suke Yin Ja-goranci! (7:39)

KA BINCIKA

“Shaidun Jehobah Suna Barin Mata Su Koyar da Mutane Ne?” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Oktoba, 2012)

“Dattawa Kirista Suna Aiki Don Mu Yi ‘Farin Ciki’” (Hasumiyar Tsaro, 15 ga Janairu, 2013)

 21 Su Wane ne Suke Waꞌazin Labari Mai Daɗi?

Sun Yaɗa Bishara a ‘Iyakar Duniya’ (7:33)

Kāre Labarin nan Mai Daɗi (2:28)

KA BINCIKA

Yin Waꞌazi da Amalanke a Paris (5:11)

Biyan Bukatun Masu Gudun Hijira (5:59)

Na Yi Murna da Na Zaɓi Wannan Hidimar (6:29)

 22 Ta Yaya Za Ka Soma Yin Waꞌazi?

Na Roƙi Jehobah Ya Ba Ni Ƙarfin Hali (4:05)

KA BINCIKA

Gabatarwar Katin jw.org (1:43)

Jehobah Zai Ba Ka Ƙarfin Zuciya (11:59)

“Yadda Za Mu Iya Ratsa Zukatan Danginmu da Ba Shaidu Ba” (Hasumiyar Tsaro, 15 ga Maris, 2014)

 23 Za Ka Amfana Sosai Idan Ka Yi Baftisma!

Sun Ƙulla Dangantaka da Jehobah (1:11)

KA BINCIKA

“Suna So In Gano wa Kaina Gaskiyar Littafi Mai Tsarki” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Maris, 2013)

 24 Su Waye ne Malaꞌiku Kuma Wane Aiki Suke Yi?

“Kada Ku Ba Shaiɗan Dama” (5:02)

KA BINCIKA

 25 Me Ya Sa Allah Ya Halicce Mu?

Na Fahimci Dalilin da Ya Sa Aka Halicce Mu (5:03)

KA BINCIKA

Yanzu Ne Nake Jin Daɗin Rayuwa (3:55)

 26 Me Ya Sa Akwai Mugunta da Wahala a Koꞌina?

Wane ne Yake Iko da Duniya? (1:24)

KA BINCIKA

“Me Ya Sa Allah Ya Ƙyale Mutane Su Sha Wahala?” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Maris, 2014)

Yanzu Ba Ni Kaɗai Ba Ne (5:09)

 27 Ta Yaya Mutuwar Yesu Za Ta Cece Mu?

Me Ya Sa Yesu Ya Mutu?​—Kashi na 1 (2:01)

Me Ya Sa Yesu Ya Mutu?​—Kashi na 2 (2:00)

KA BINCIKA

 28 Ka Riƙa Nuna Godiya don Abin da Jehobah da Yesu Suka Yi Maka

Ka Tuna da Mutuwar Yesu (1:41)

KA BINCIKA

Ya Girmama Jehobah da Jikinsa (9:28)

 29 Me Ke Faruwa Saꞌad da Muka Mutu?

KA BINCIKA

Da Gaske Za A Ƙona Mutane a Gidan Wuta? (3:07)

 30 Matattu Za Su Sake Rayuwa!

Yesu Ya Ta da Liꞌazaru (1:16)

KA BINCIKA

Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu? (5:06)

Mutuwar Yesu (2:07)

 31 Mene ne Mulkin Allah?

Mene ne Mulkin Allah?​—Gajeren Bidiyo (1:41)

KA BINCIKA

Sun Goyi Bayan Mulkin Allah (1:43)

 32 Mulkin Allah Yana Sarauta!

Mulkin Allah Ya Soma Sarauta a 1914 (5:02)

Duniya Ta Canja Sosai Tun Daga 1914 (1:10)

KA BINCIKA

“Yaushe Ne Mulkin Allah Ya Soma Sarauta? (Sashe na 1) (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Nuwamba, 2014)

 33 Abin da Mulkin Allah Zai Yi

KA BINCIKA

“Mene Ne Zai Faru a Ranar Shariꞌa?” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Oktoba, 2012)

Ka Ga Kanka a Aljanna (1:50)