Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Soma Karanta Littafi Mai Tsarki

Ka Soma Karanta Littafi Mai Tsarki

Za ka iya jin daɗin karatun Littafi Mai Tsarki! Ga abubuwan da za su taimaka maka ka soma. Ka zaɓi jigon da za ka ji daɗin karantawa, sai ka karanta nassosin da aka ambata.

Sanannun Mutane da Labarai

  • Nuhu da Ambaliya: Farawa 6:9–9:19

  • Musa a Jan Teku: Fitowa 13:17–14:31

  • Ruth da Naomi: Rut surori 1-4

  • Dauda da Goliyat: 1 Sama’ila sura 17

  • Abigail: 1 Sama’ila 25:​2-35

  • Daniyel a cikin ramin zakuna: Daniyel sura 6

  • Alisabatu da Maryamu: Luka sura 1-2

Abin da Zai Taimaka Mana a Rayuwa

  • Zaman iyali: Afisawa 5:​28, 29, 33; 6:​1-4

  • Abota da mutane: Karin Magana 13:20; 17:17; 27:17

  • Addu’a: Zabura 55:22; 62:8; 1 Yohanna 5:14

  • Huɗuba a kan Dutse: Matiyu surori 5-7

  • Aiki: Karin Magana 14:23; Mai-Wa’azi 3:​12, 13; 4:6

Kana Bukatar Taimako Sa’ad da Kake . . .

  • Sanyin gwiwa: Zabura 23; Ishaya 41:10

  • Baƙin ciki: 2 Korintiyawa 1:​3, 4; 1 Bitrus 5:7

  • Damuwa don zunubin da ka yi a dā: Zabura 86:5; ­Ezekiyel 18:​21, 22

Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da . . .

  • Kwanakin ƙarshe: Matiyu 24:​3-14; 2 Timoti 3:​1-5

  • Nan gaba: Zabura 37:​10, 11, 29; Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 21:​3, 4

ABUBUWAN DA ZA SU TAIMAKA: Don ka fahimci batun da ke nassosin da kyau, ka karanta sura ko surorin da ke ɗauke da ayoyin gaba ɗaya. Ka yi amfani da “Ka Saka Maki a Surorin da Ka Karanta” da ke ƙarshen littafin nan don ka sa maki a kowane sura da ka kammala karantawa. Ka yi ƙoƙari ka karanta Littafi Mai Tsarki kowace rana.