Zai yiwu mu ji daɗin rayuwa har abada?
Mece ce amsarka?
e.
a’a.
wataƙila.
ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE
“Masu adalci za su gāji ƙasar, su zauna a ciki har abada.”—ZABURA 37:29.
ABIN DA ZA KA MORA
Kai da iyalinka da kuma abokanka za ku ji daɗin rayuwa cikin kwanciyar hankali.—IRMIYA 29:11.
Za ka ji daɗin rayuwa har abada.—ZABURA 22:26.
ZA MU IYA GASKATAWA DA LITTAFI MAI TSARKI?
Ƙwarai kuwa! Don ka san dalilin, ka karanta darussa guda uku a wannan ƙasidar. Jigon su ne: