WAƘA TA 154
Kauna Ba Ta Karewa
(1 Korintiyawa 13:8)
1. Dukanmu a nan,
Muna kaunar juna—
Babu hakan a duniya.
Mu abokai ne
Masu bangaskiya
Mu ba na duniya ba ne.
(KAFIN AMSHI)
Kaunarmu na nan daram.
Ba za ta mutu ba.
(AMSHI)
Kaunar Jehobah
Ba ta karewa sam
Halinsa ne.
Kaunar Jehobah
Ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau
Za mu rika yin ta
Ba fasawa.
2. Muna fama da
Matsaloli sosai
A wannan duniyar Shaidan,
Amma bayarwa
Na sa farin ciki,
Muna karfafa junanmu.
(KAFIN AMSHI)
Kaunar mu na nan daram.
Ba za ta mutu ba.
(AMSHI)
Kaunar Jehobah
Ba ta karewa sam
Halinsa ne.
Kaunar Jehobah
Ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau
Za mu rika yin ta.
(AMSHI)
Kaunar Jehobah
Ba ta karewa sam
Halinsa ne.
Kaunar Jehobah
Ce ta fi amfani.
Ita muke yi yau
Za mu rika yin ta.
Ba fasawa,
Ba fasawa,
Ba fasawa.