Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Asabar

Asabar

“Ku yi shelar cetonsa kowace rana”—Zabura 96:2

Da Safe

  • 8:20 [11:00] Sauti da Bidiyo

  • 8:30 [11:10] Waƙa ta 53 da Adduꞌa

  • 8:40 [11:20] Wajibi Ne “In Kai Labari Mai Daɗi Na Mulkin Allah” (Luka 4:43)

  • 8:50 [11:30] WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI:

    Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 1

    Hasken Gaske a Duniya—Kashi na II (Matiyu 2:1-23; Luka 2:1-38, 41-52; Yohanna 1:9)

  • 9:25 [12:05] Waƙa ta 69 da Sanarwa

  • 9:35 [12:15] JERIN JAWABAI: Cikar Annabci Game da Almasihu!

    • • Mai Saƙo Zai Zo Kafin Almasihu (Malakai 3:1; 4:5; Matiyu 11:10-14)

    • • Budurwa Ce Ta Haife Shi (Ishaya 7:14; Matiyu 1:18, 22, 23)

    • • An Haife Shi A Baiꞌtalami (Mika 5:2; Luka 2:4-7)

    • • An Kāre Shi Saꞌad da Yake Yaro (Hosiya 11:1; Matiyu 2:13-15)

    • • An Kira Shi Banazare (Ishaya 11:1, 2; Matiyu 2:23)

    • • Ya Bayyana A Daidai Lokaci (Daniyel 9:25; Luka 3:1, 2, 21, 22)

  • 10:40 [1:20] JAWABIN BAFTISMA: Ku Ci Gaba da Amincewa da Labari Mai Daɗi (2 Korintiyawa 9:13; 1 Timoti 4:12-16; Ibraniyawa 13:17)

  • 11:10 [1:50] Waƙa ta 24 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 12:35 [2:50] Sauti da Bidiyo

  • 12:45 [3:00] Waƙa ta 83

  • 12:50 JERIN JAWABAI: Mu Yi Amfani da Labari Mai Daɗi don Mu Yi Nasara A Kan Munanan Labarai

    • • Gulma (Ishaya 52:7)

    • • Idan Zuciyarmu Tana Daminmu (1 Yohanna 1:7, 9)

    • • Abubuwan da Suke Faruwa a Yanzu (Matiyu 24:14)

    • • Sanyin Gwiwa (Matiyu 11:28-30)

  • 1:35 [3:05] JERIN JAWABAI: Mu Yi Niyya Sosai Wajen Yaɗa Bishara

    • • Ba Aikin Manzanni Kaɗai Ba (Romawa 1:15; 1 Tasalonikawa 1:8)

    • • Ibada Ce (Romawa 1:9)

    • • Mu Yi Shiri da Kayan Aikin da Ya Dace (Afisawa 6:15)

  • 2:15 [3:45] BIDIYO: Yadda Labari Mai Daɗin Yana Ba da ꞌYaꞌya, Yana Kuma Ƙara Yaɗuwa a Dukan Duniya (Kolosiyawa 1:6)

  • 2:40 [4:10] Waƙa ta 35 da Sanarwa

  • 2:50 [4:20] JERIN JAWABAI: Mu Ci Gaba da Shelar Labari Mai Daɗi

    • • A Duk Inda Muke (2 Timoti 4:5)

    • • A duk Inda Jehobah Ya So Mu Je (Ayyukan Manzanni 16:6-10)

  • 3:15 [4:45] Me Za Ka Yi don Yaɗa Bishara? (1 Korintiyawa 9:23; Ishaya 6:8)

  • 3:50 [5:20] Waƙa ta 21 da Adduꞌar Rufewa