Koma ka ga abin da ke ciki

21 GA YUNI, 2024
LABARAN DUNIYA

2024 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2024 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

A wannan karin bayanin, za mu ga yadda ꞌyanꞌuwa maza da mata da aka saka a kurkuku suka “yi nasara a kan mugunta ta wurin aikata abin da yake mai kyau.”​—⁠Romawa 12:⁠21.