Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2018
Kwanan watan da talifin ya fito
HASUMIYAR TSARO NA NAZARI
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Me ya sa aka yi gyara ga Zabura 144:12-15? Afrilu
Me ya sa ake zana manzo Bulus a matsayin mai sanƙo? Maris
Me ya sa bai dace mu saka littattafanmu a dandalin sada zumunta ba? Afrilu
Mutane biyu da ba ma’aurata ba da suka kwana a gida ɗaya suna bukatar kwamitin shari’a? Yuli
Su waye ne Masu Taimakon Mutane da Yesu ya ambata? Nuwamba
Ta yaya aka ɗauke manzo Bulus zuwa “sama na uku” da kuma “aljanna”? (2Ko 12:2-4), Disamba
LITTAFI MAI TSARKI
Ka Sa Nazari Ya Ƙara Daɗi da Kuma Inganci, Yuli
RAYUWA TA KIRISTA
Amfanin yin Gaisuwa, Yuni
Farin Ciki—Daga Wurin Allah, Fabrairu
Haƙuri—Yana Sa Mu Kasance da Bege, Agusta
Ka Riƙa Jin Tausayin “Mutane,” Yuli
“Masu Adalci Za Su Yi Farin Ciki” Don Abotarsu da Jehobah, Disamba
Nasiha—Muna Nunawa ta Furuci da Ayyuka, Nuwamba
Ta Yaya Za Mu Zama Masu Salama? Mayu
SHAIDUN JEHOBAH
1918—Shekara Ɗari da Ta Shige, Oktoba
An Girbe Amfani Mai Yawa! (Yukiren), Mayu
Ba da Kansu a Madagaska, Janairu
Ba da Kansu a Myanmar, Yuli
Dattawa da Bayi Masu Hidima Ku Bi Misalin Timoti, Afrilu
Jawabi Ya Sa Bishara Ta Yaɗu (Ireland), Fabrairu
Tsofaffi—Jehobah Yana Daraja Ku Don Amincinku, Satumba
Wace Kyauta Ce Za Mu Ba Jehobah? (gudummawa), Nuwamba
Yadda Aka Soma Wa’azi (Portugal), Agusta
TALIFOFIN NAZARI
Abin da Ya Sa Muke Ci Gaba da Yin Wa’azi, Mayu
Baftisma Tana da Muhimmanci ga Kiristoci, Maris
Bambancin da Ke Tsakanin Mutane, Janairu
“Bari Ku Zama Masu Haske” Don Ku Ɗaukaka Jehobah, Yuni
Farin Cikin da Karɓan Baƙi Ke Kawowa! Maris
Horo, Alama Ce Ta Ƙaunar Allah, Maris
In “Kun San Waɗannan Abubuwa, Za Ku Zama Masu Albarka Idan Kun Yi Su,” Satumba
Iyaye, Kuna Taimaka wa Yaranku Su Yi Baftisma? Maris
Jehobah Yana Ƙaunar Waɗanda Suke Yin Wa’azi da Jimiri,” Mayu
Ka Bar Dokokin Allah da Ƙa’idodinsa Su Ja-gorance Ka, Yuni
Ka Ci Gaba da Ƙarfafa Dangantakarka da Jehobah! Fabrairu
Ka Dogara ga Jehobah don Ka Rayu! Nuwamba
“Ka Sayi Gaskiya, Kada Ka Sayar” da Ita, Nuwamba
Kada Ku Shari’anta Mutane Bisa Abin da Kuka Gani, Agusta
Kana da Irin Ra’ayin Jehobah Kuwa? Nuwamba
Ka San Gaskiyar Lamarin Kuwa? Agusta
Ka San Jehobah Kamar Nuhu da Daniyel da Kuma Ayuba? Fabrairu
Ka Riƙa Faɗin Gaskiya, Oktoba
Ka Riƙa Koyar da Gaskiya, Oktoba
Ka Riƙa Yin La’akari da Mutane Kamar Jehobah, Satumba
Ka Zama Mai Bangaskiya da Biyayya Kamar Nuhu da Daniyel da Ayuba, Fabrairu
Kana Zuba Ido ga Jehobah Kuwa? Yuli
Ku Bauta wa Jehobah, Allah Mai Ba da ’Yanci, Afrilu
Ku Dogara ga Kristi, Mai Mana Ja-goranci, Oktoba
‘Ku Ji Horarwa Don Ku Zama Masu Hikima,’ Maris
Ku Kasance da Kwanciyar Rai Idan Yanayinku Ya Canja, Oktoba
Ku Riƙa Daraja “Abin da Allah Ya Haɗa,” Disamba
Ku Riƙa Nuna Ƙauna Domin Tana Ƙarfafa Mutane, Satumba
Ku Riƙa Yin Aiki da Jehobah Kowace Rana, Agusta
Masu Karimci Suna Farin Ciki, Agusta
Matasa, Ku Yi Tsayayya da Shaiɗan, Mayu
Matasa, Mahaliccinku Yana So Ku Yi Farin Ciki, Disamba
Matasa, Za Ku Iya Yin Rayuwa Mai Gamsarwa, Disamba
Me Yake Nufi a Kasance da Dangantaka Mai Kyau da Jehobah? Fabrairu
Me Za Mu Iya Ba Wanda Yake da Kome? Janairu
‘Mulkina Ba Na Duniya Ba Ne,’ Yuni
Mu “Ƙara” Ƙwazo Wajen Ƙarfafa Juna,” Afrilu
Mu Na Jehobah Ne, Yuli
Mu Yi Koyi da Jehobah Allahn da Ke Ƙarfafa Mu, Afrilu
Mu Zama Tsintsiya Maɗaurinki Ɗaya Kamar Jehobah da Yesu, Yuni
Shi Maɗaukaki Ne Amma Yana Yin La’akari da Mu, Satumba
“Sai Mun Haɗu a Aljanna!” Disamba
Taron Tunawa na Kawo Haɗin Kai, Janairu
Wace Irin Ƙauna Ce Ke Sa Mu Farin Ciki? Janairu
Waɗanda Ke Bauta wa Allah Suna Farin Ciki,” Satumba
Wane ne Kake So Ya Amince da Kai? Yuli
Wane ne Maƙiyinka? Mayu
‘Wane ne Na Jehobah?’ Yuli
Wane ne Yake Sarrafa Tunaninka? Nuwamba
‘Yana Ba da Ƙarfi ga Masu Kasala’ Janairu
Yara da Matasa, Ku Kafa Maƙasudai a Bautarku Afrilu
Yadda Za Mu Sami ’Yanci na Gaske, Afrilu
Zan “Yi Tafiya Cikin” Gaskiyarka, Nuwamba
TARIHI
Babu Abin da Ya Gagari Jehobah (B. Berdibaev), Fabrairu
Jehobah Bai Taɓa Yasar da Ni Ba! (E. Bright), Maris
Jehobah Ya Albarkace Ni Sosai Don Zaɓin da Na Yi (C. Molohan), Oktoba
Jehobah Ya Yi Mana “Alheri Sosai” (J. Bockaert), Disamba
Na Ƙudurta Cewa Ba Zan Karaya Ba (M. Danyleyko), Agusta
Na Sami Ƙarfafa Duk da Matsalolina (E. Bazely), Yuni
Na Tashi Cikin Talauci, Yanzu Ni Mai Arziki Ne (S. Herd), Mayu
WASU