Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

12-18 ga Maris

MATTA 22-23

12-18 ga Maris
  • Waƙa ta 30 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Riƙa Bin Umurnin Dokoki Biyu Mafi Girma”: (minti 10)

    • Mt 22:​36-38​—Ta yaya wannan ayar ta bayyana abin da doka ta farko mafi girma ta ƙunsa? (nwtsty na nazarin Mt 22:37)

    • Mt 22:39​—Mece ce doka ta biyu mafi girma? (nwtsty na nazari)

    • Mt 22:40​—Abubuwan da aka rubuta a duka littattafan Ibrananci game da ƙauna ne (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 22:21​—Mene ne “abin da ke na Kaisar,” da kuma “abin da ke na Allah”? (nwtsty na nazari)

    • Mt 23:24​—Mene ne Yesu yake nufi a ayar nan? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 22:​1-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 199 sakin layi na 8-9​—Mai shelar ya ƙarfafa ɗalibin ya gayyaci mutanen da ya sani zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

RAYUWAR KIRISTA