Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Satumba

ESTA 1-2

4-10 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 2:5—Mene ne ya tabbatar mana cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da Mordekai gaskiya ne? (w22.11 31 sakin layi na 3-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 1:13-22 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 106

  • Abin da Tsararku Suka Ce—Sifar Jiki: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Me ya sa yake da wuya mu kasance da raꞌayin da ya dace game da adonmu da kuma sifar jikinmu?

    Ta yaya kaꞌidar da ke 1 Bitrus 3:3, 4 za ta taimaka mana mu kasance da raꞌayin da ya dace game da kanmu?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Satumba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 56 da ƙarin bayani na 6 da 7

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 101 da Adduꞌa