Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta

Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Esta.]

Esta kyakkyawa ce sosai (Es 2:7)

Esta ta kasance da sauƙin kai duk da cewa an yaba mata kuma mutane suna ta hura mata kai (Es 2:9, 15; w17.01 25 sakin layi na 11; ia 130 sakin layi na 15)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Mene ne abubuwan da nake faɗa da ayyukana suke nunawa game da yadda nake ɗaukan kaina?’—w17.01 25 sakin layi na 12.