Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

11-17 ga Satumba

ESTA 3-5

11-17 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 4:12-16—Ta yaya muke ƙoƙari mu sami ꞌyancin bauta wa Jehobah kamar Esta da Mordekai? (kr 161 sakin layi na 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 3:1-12 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 65

  • Ka Zama Abokin Jehobah—Esta Tana da Ƙarfin Zuciya: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Saꞌan nan in zai yiwu, ka tambayi yaran da ka zaɓa: A wace hanya ce za ku so ku yi koyi da Esta?

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 57

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 125 da Adduꞌa