Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata

Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata

Esta ta jira don ta sami lokacin da ya dace ta yi magana (Es 7:2; ia 140 sakin layi na 15-16)

Ta yi magana cikin basira da kuma ban girma (Es 7:3; ia 140 sakin layi na 17)

Ta fito fili ta faɗi gaskiya (Es 7:4; ia 141 sakin layi na 18-19)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan yi koyi da Esta idan ina magana da iyayena ko ꞌyanꞌuwana ko dangina?’