Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

25 ga Satumba–1 ga Oktoba

ESTA 9-10

25 ga Satumba–1 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 9:15, 16—Me ya sa Yahudawan ba su kwashi ganima ba? (w06 3/1 31 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 9:1-14 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA