Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba

Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba

Mordekai ya sami iko sosai (Es 9:4; it-2-E 432 sakin layi na 2)

Ya kafa wani biki da ake yi kowace shekara don a ɗaukaka Jehobah (Es 9:20-22, 26-28; it-2-E 716 sakin layi na 5)

Ya yi abin da ya sa bayin Allah suka amfana (Es 10:3)

A yau, ꞌyanꞌuwa da suke ja-goranci a ƙungiyar Jehobah suna iya ƙoƙarinsu su yi koyi da misalin Mordekai.—cl 101-102 sakin layi na 12-13.