Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Oktoba

AYUBA 1-3

2-8 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Ci-gaba da Nuna Yadda Kuke Ƙaunar Jehobah”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 1:10—Ta yaya ayar nan ta taimaka mana mu fahimci abin da Yesu ya faɗa a Matiyu 27:46? (w21.04 11 sakin layi na 9)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 3:1-26 (th darasi na 12)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA