Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

9-15 ga Oktoba

AYUBA 4-5

9-15 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Guji Labaran Ƙarya”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 4:4—Wane irin misali mai kyau ne Ayuba ya kafa wa Kiristoci a yau? (w03-E 5/15 22 sakin layi na 5-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 5:1-27 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA