Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Guji Labaran Ƙarya

Ku Guji Labaran Ƙarya

Wataƙila mutane sun ɗauka cewa abubuwan da Elifaz ya faɗa gaskiya ne don shi tsoho ne da mai hikima (Ayu 4:1; mwb16.04 3, akwati)

Aljannu sun sa shi ya gaya wa Ayuba abubuwa da suka sa Ayuba sanyin gwiwa (Ayu 4:14-16; w05-E 9/15 26 sakin layi na 2)

Wasu abubuwan da Elifaz ya faɗa gaskiya ne amma ya bayyana shi a hanyar da ba ta dace ba (Ayu 4:19; w10 2/15 19 sakin layi na 5-6)

Mutanen duniyar nan sun ci gaba da yaɗa labaran ƙarya.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina mai da hankali sosai don in tabbata cewa labaran da nake ji gaskiya ne?’ mrt-E 32 sakin layi na 13-17.