Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

16-22 ga Oktoba

AYUBA 6-7

16-22 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 6:29—Mene ne zai taimaka mana mu guji shariꞌanta ꞌyanꞌuwanmu? (w20.04 16 sakin layi na 10)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 6:1-21 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA