Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa?

Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa?

Saꞌad da Ayuba yake fuskantar matsaloli, ya kwatanta rayuwarsa da aikin da aka tilasta wa bawa ya yi (Ayu 7:1; w06 4/1 9 sakin layi na 7)

Baƙin ciki ne ya sa ya faɗa yadda yake ji (Ayu 7:11)

Har ma ya ce yana so ya mutu (Ayu 7:16; w20.12 16 sakin layi na 1)

Idan kana ji kamar ka gaji da rayuwa, ka gaya wa Jehobah duk abin da ke damunka kuma ka gaya wa wani abokinka da ya manyanta. Hakan zai iya sa ka sami sauƙi.—g-E 1/12 16-17.