Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Oktoba

AYUBA 8-10

23-29 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 9:32—Mene ne ya kamata mu yi idan muka karanta wani abu a Littafi Mai Tsarki da ba mu fahimta ba? (w10 10/15 6-7 sakin layi na 19-20)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 9:20-35 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA