Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan

Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan

Shaiɗan yana so mutane su gaskata cewa Jehobah ne yake jawo munanan abubuwa (Ayu 8:4)

Zai so mu yi tunani cewa Jehobah bai damu ba ko muna riƙe da aminci ko aꞌa (Ayu 9:20-22; w15 9/1 12 sakin layi na 3)

Ƙaunar Jehobah marar canjawa tana sa mu guji ƙarairayin Shaiɗan kuma mu riƙe aminci ga Jehobah (Ayu 10:12; Za 32:7, 10; w21.11 6 sakin layi na 14)

KA GWADA WANNAN: Ka lura da hanyoyi da Jehobah yake nuna maka ƙauna marar canjawa, ka rubuta kuma ka riƙa dubawa a kai a kai. Hakan zai taimaka idan kana fama da matsaloli.