Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba

AYUBA 11-12

30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Hanyoyi Uku na Samun Hikima da Amfaninta”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 12:11—Ta yaya kaꞌidar da ke ayar nan za ta taimaka mana mu zama masu saurarawa da kyau? (w08 10/1 15 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 12:1-25 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA