Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Hanyoyi Uku na Samun Hikima da Amfaninta

Hanyoyi Uku na Samun Hikima da Amfaninta

Ku riƙa lura da halittu (Ayu 12:7-9; w09 4/15 6 sakin layi na 17)

Ku ƙulla abota da Kiristoci masu aminci (Ayu 12:12; w21.06 10 sakin layi na 10-12)

Ku yi ƙoƙari ku san ƙaꞌidodin Allah kuma ku yi amfani da su a rayuwarku (Ayu 12:16; it-2-E 1190 sakin layi na 2)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Mene ne na koya ta wurin yin cuɗanya da Kiristoci masu aminci?’