Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2020
Kwanan watan da talifin ya fito
HASUMIYAR TSARO NA NAZARI
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
A wane lokaci ne Yesu ya zama Babban Firist, kuma a wane lokaci ne aka ƙaddamar da sabon alkawari? Yuli
Furucin manzo Bulus da ke 1 Korintiyawa 15:29 yana nufin cewa wasu Kiristoci a zamanin dā sun yi baftisma ne a madadin matattu? Disamba
Halayen da aka ambata a Galatiyawa 5:22, 23 su ne kaɗai halayen da ruhun Allah yake sa mu kasance da su? Yuni
Karin Magana 24:16 yana magana ne game da mutum da ya yi zunubi a kai a kai, kuma Allah ya gafarta masa? Disamba
Shin littafin Mai-Wa’azi 5:8 yana magana ne game da shugabanni ’yan Adam ko kuma Jehobah? Satumba
Su waye ne ’yan sandan haikalin Yahudawa? Mene ne aikinsu? Maris
LITTAFI MAI TSARKI
Masu Tone-tonen Ƙasa Sun Tabbatar da Matsayin Belshazzar Kuwa? Fabrairu
RAYUWA TA KIRISTA
Kamewa—Halin da Ke Faranta Ran Jehobah, Yuni
Ka Yi Aikin da Aka Ba Ka da Ƙwazo! Disamba
Tawali’u—Yaya Yake Amfanar Mu? Mayu
SHAIDUN JEHOBAH
1920—Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba
Jehobah Yana wa Waɗanda Suka Koma Ƙasarsu Albarka, Nuwamba
Mu Riƙa Bin Ja-goranci a Yau, Yuni
TALIFOFIN NAZARI
“A Kiyaye Sunanka da Tsarki,” Yuni
Allahnka Jehobah Yana Daraja Ka! Janairu
A Wane Lokaci Ne Ya Dace Ka Yi Magana? Maris
Bari Jehobah Ya Sanyaya Zuciyarka, Fabrairu
“Ina Ce da Ku Abokai,” Afrilu
Jehobah Ubanmu Yana Ƙaunar Mu Sosai, Fabrairu
Jehobah Yana Taimaka wa Waɗanda Suka Yi Sanyin Gwiwa, Disamba
Jehobah Yana Yi wa Ƙungiyarsa Ja-goranci, Oktoba
‘Ka Ba Ni Zuciya Ɗaya, Don In Girmama Sunanka,’ Yuni
Ka Bauta wa Allah Cikin Sauƙin Kai, Agusta
Ka Ci Gaba da Bin Gaskiya, Yuli
“Kada Ka Naɗa Hannuwanka,” Satumba
Kada Ku Ɗauki Kanku da Girma Fiye da Kima, Yuli
‘Ka Lura da Abin da Aka Ba Ka Amana,’ Satumba
Ka Mai da Hankali ga Nan Gaba, Nuwamba
Kana a Shirye Ka Riƙa Bin Shawara? Nuwamba
Kana a Shirye Ka Sa Mutane Su Soma Bauta wa Jehobah? Satumba
Kana da Muhimmanci a Ƙungiyar Jehobah! Agusta
Kana Jiran “Birnin Nan Wanda Yake da Tushe”? Agusta
Kana Nuna Godiya Don Alherin Allah Kuwa? Mayu
Ka Riƙa Daraja Kowa a Ikilisiya, Agusta
Ka Riƙa Ƙarfafa ʼYan’uwa Mata, Satumba
Ka Riƙa Nuna Godiya Don Abubuwan da Ba Ka Gani, Mayu
Ka Shirya Yin Baftisma Kuwa? Maris
Ka Tabbata da Abin da Ka Yi Imani da Shi? Yuli
Ka Yi Amfani da Zarafin da Kake da Shi Yanzu, Satumba
Ka Yi Koyi da Jehobah a Sha’aninka da ’Yan’uwa, Afrilu
Ka Yi Ƙarfin Zuciya Domin Jehobah Zai Taimake Ka, Nuwamba
Ku Guji Kishi Don Ku Yi Zaman Lafiya, Fabrairu
Ku Je Ku Sa Mutane Su Zama Almajiraina, Janairu
“Ku Juyo Gare Ni,” Yuni
Ku Riƙa Ƙaunar Juna da Zuciya Ɗaya, Maris
Ƙauna ga Jehobah Za Ta Sa Mu Yi Baftisma, Maris
Mene ne Ra’ayinka Game da Mutanen Yankinku? Afrilu
Muna Ƙaunar Jehobah, Ubanmu Sosai, Fabrairu
Na Yi Tseren Har Ƙarshe, Afrilu
‘Ni da Kaina Zan Nemi Tumakina,’ Yuni
Ruhun Allah Yana Ba Mu Tabbaci, Janairu
Sa’ad da Ba Ni da Ƙarfi Ne Nake da Ƙarfi, Yuli
“Sarkin Arewa” a Kwanaki na Ƙarshe, Mayu
Tashin Matattu na Nuna Ƙauna da Hikima da Kuma Haƙurin Allah, Agusta
Ta Yaya Za A Ta da Matattu? Disamba
Wane ne “Sarkin Arewa” a Yau? Mayu
Yadda Za Ka Daina Yin Sanyin Gwiwa, Disamba
Yadda Za Ka Taimaki Ɗalibi Ya Yi Baftisma—Sashe na Biyu, Oktoba
Yadda Za Ka Taimaki Ɗalibi Ya Yi Baftisma—Sashe na Ɗaya, Oktoba
Yadda Za Mu Taimaka wa Mutane Su Bi Umurnan Kristi, Nuwamba
Za A Kawo Hari Daga Arewa! Afrilu
Za A Yi Tashin Matattu! Disamba
Za Ka Iya “Sanyaya” Zuciyar Mutane, Janairu
Za Mu Tafi Tare da Ku, Janairu
Za Su Bauta wa Jehobah Kuwa Sa’ad da Suka Yi Girma? Oktoba
TARIHI
“Ga Mu Nan Ka Aike Mu!” (J. da M. Bergame), Maris
Jehobah Bai Mance da Ni Ba” (M. Herman), Nuwamba
Na Sami Albarka Don Na Yi Koyi da Abokan Kirki (L. Crépeault), Fabrairu
Na Yi Abin da Ya Kamata In Yi (D. Ridley), Yuli
WASU