Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2021

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2021

Watan da kowane talifi ya fito

HASUMIYAR TSARO NA NAZARI

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Ma’anar umurnin nan cewa kada mutum ya “yi wani abin da zai zama hatsari ga ran” maƙwabcinsa (L. Fir. 19:16), Disamba

  • Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce: “Ta wurin Koyarwar Musa na zama matacce ga Koyarwar Musa”? (Gal. 2:19), Yuni

  • Me ya sa ya kamata Kiristoci su yi hankali da yadda suke amfani da manhajar tura saƙonni? Maris

  • Me ya sa Yesu ya yi ƙaulin furucin Dauda da ke Zabura 22:1 gab da mutuwarsa? Afrilu

  • Shin ya kamata Shaidun Jehobah su yi amfani da shafuffukan sada zumunta na neman aure ne? Yuli

LITTAFI MAI TSARKI

  • Ta yaya rubutun da ke wani allon dutse ya tabbatar da abin da ke Littafi Mai Tsarki? Janairu

RAYUWA DA KUMA HALAYEN KIRISTA

  • Kai Abokin Aiki Nagari Ne? Disamba

  • Yadda Za Ka Gyara Dangantakarka da Jehobah, Oktoba

SHAIDUN JEHOBAH

  • 1921​—⁠Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba

TALIFOFIN NAZARI

  • Abin da Za Ka Yi Idan Wani a Iyalinku Ya Bar Jehobah, Satumba

  • “Almasihu Ne Shugaban Kowane” Namiji, Fabrairu

  • Babu Abin da Zai Sa Mai Adalci Tuntuɓe, Mayu

  • Bangaskiyarka Tana da Ƙarfi Kuwa? Nuwamba

  • Darussa Daga “Almajirin Nan da Yesu Yake Ƙauna” Janairu

  • Darussa Daga Kalmomin Yesu na Ƙarshe, Afrilu

  • Jehobah Yana Ƙaunarka Sosai! Afrilu

  • Jehobah Yana Tare da Kai, Yuni

  • Jehobah Zai Ƙarfafa Ka, Mayu

  • Ka Ci Gaba da Nuna Ƙauna, Janairu

  • Kada Ka Gaji! Oktoba

  • Kada Ka Gaji da Yin Wa’azi, Mayu

  • Kada Ka Sa “Yara Ƙananan Nan” Tuntuɓe, Yuni

  • Kada Ka Yarda Wani Abu Ya Hana Ka Bin Yesu, Mayu

  • Kada Ku Yi Gasa da Juna, Ku Biɗi Zaman Lafiya, Yuli

  • Ka Jimre Kamar Jehobah, Yuli

  • Ka Kwantar da Hankalinka Kuma Ka Dogara ga Jehobah, Janairu

  • Ka Kasance da Tabbaci Cewa Ka Sami Gaskiya, Oktoba

  • Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka Cewa Akwai Mahalicci, Agusta

  • Ka Kusaci Jehobah da Kuma ’Yan’uwa, Satumba

  • Ka Nuna Godiya don Abubuwan da Jehobah Ya Ba Ka, Agusta

  • Kana Shirye Ka Jira Abin da Jehobah Zai Yi? Agusta

  • Ka Taimaka wa Ɗalibinka Ya Cancanci Yin Baftisma, Yuni

  • Ka Taimaka wa Mutane Su Zama Almajiran Yesu, Yuli

  • Ka Yi Farin Ciki don Ayyukan da Kake Yi a Ƙungiyar Jehobah, Agusta

  • Ka Yi Farin Ciki don Ci-gaba da Kake Samu a Ibadarka! Yuli

  • Ka Yi Godiya don Ƙaunar Jehobah Marar Canjawa, Nuwamba

  • Ƙauna Tana Sa Mu Jimre Ƙiyayya, Maris

  • “Ku Bi Hanyarsa” Sosai, Afrilu

  • Ku Ci-gaba da Nuna wa Juna Ƙauna Marar Canjawa, Nuwamba

  • Ku Ci-gaba da Saurarar Sa, Disamba

  • Ku Daraja Matasa a Ikilisiya, Satumba

  • Ku Daraja ’Yan’uwanmu Tsofaffi, Satumba

  • Ku Kasa Kunne ga Makiyayi Mai Kyau, Disamba

  • Ku Riƙa Nuna Godiya don Yesu Ya Fanshe Mu, Afrilu

  • “Ku Zama da Tsarki,” Disamba

  • Littafin Firistoci Ya Nuna Mana Yadda Za Mu Bi da Mutane, Disamba

  • Mene ne Tuban Gaske Yake Nufi? Oktoba

  • “Miji Kuma Shi Ne Shugaban Matarsa,” Fabrairu

  • Muna Bauta wa Allah Mai Yalwar Jinƙai, Oktoba

  • Mu Riƙa Farin Ciki Sa’ad da Muke Jimre Jarrabawa, Fabrairu

  • Sabbin Ma’aurata, Ku Mai da Ibada Abu na Farko a Rayuwarku, Nuwamba

  • Ta Yaya Jehobah Yake Kāre Ka? Maris

  • Ta Yaya Matasa Za Su Sa A Riƙa Daraja Su? Maris

  • Ta Yaya Za Mu “Ɗanɗana” Alherin Jehobah? Agusta

  • Taro Mai Girma Suna Yabon Allah da Kristi, Janairu

  • Yadda Kowa a Ikilisiya Zai Taimaki Ɗalibi Ya Yi Baftisma, Maris

  • Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Sa Ka Jimre Matsaloli, Maris

  • Yadda Za Mu Fahimci Shugabanci a Ikilisiya, Fabrairu

  • Za Ka Iya Kuɓuta Daga Tarkon Shaiɗan! Yuni

  • “Zan Girgiza Dukan Ƙasashen Al’ummai” Satumba

TARIHI

  • Ba Mu Taɓa Ƙin Aikin da Jehobah Ya Ba Mu Ba (K. Logan), Janairu

  • Ina Farin Ciki a Bautar Jehobah (J. Kikot), Yuli

  • Jehobah Ya ‘Daidaita Hanyoyina’ (S. Hardy), Fabrairu

  • “Na Koyi Abubuwa da Yawa Daga Wurin ’Yan’uwa!” (L. Breine), Mayu

  • Na Yanke Shawarwari da Za Su Faranta Ran Jehobah (D. Yazbek), Yuni

  • Yadda Na Nemi Rayuwa Mai Ma’ana (M. Witholt), Nuwamba

  • “Yanzu Ina Jin Daɗin Yin Wa’azi!” (V. Vicini), Afrilu

WASU

  • An yi amfani da ciyawar papyrus wajen yin kwalekwale, Mayu

  • Biyan haraji a zamanin Yesu, Yuni

  • Mene ne ya faru da Nineba? Nuwamba

  • Sakamakon Yin Murmushi! Fabrairu

HASUMIYAR TSARO NA WA’AZI

  • Amfanin Yin Addu’a, Na 1

  • Sabuwar Duniya Ta Kusa, Na 2

  • Me Zai Sa Ka More Rayuwa a Nan Gaba? Na 3