Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Ka Yi Murna Sa’ad da Kake Jimre Wahala!

Ka koyi darasi daga labarin Bulus da Sila. Ka sauko da aiki, karanta labari na Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!