Koma ka ga abin da ke ciki

AYYUKAN NAZARI DON YARA

Wa Ya Fada? (Fitowa 3-12)

Ka sauko da wannan aikin, ka karanta ayoyin da aka nuna daga Littafi Mai Tsarki, kuma ka bincika mutane da suke magana.