Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?

Mene ne Mulkin Allah? (Sashe na 1)

Ka bincika ka ga abin ya sa masu sarauta a Mulkin Allah sun cancanta su yi mulki. Ka gurza daga PDF, kuma ka amsa tambayoyin.