Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Manoah

Ka sauko da wannan labarin Littafi Mai Tsarki, ka koya game da Manoah, baban wani mutum mai ƙarfi da ya taɓa rayuwa. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.