Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Halittun Ruhu​—Yadda Suke Shafanmu (Sashe na 2)

Me ya sa Jehobah ya haramta dukan fannonin sihiri? Ta yaya za mu kare kanmu daga halittun ruhu don kada su rude mu?